iqna

IQNA

juyin mulki
Niamey (IQNA) Faransa da Amurka suna da sansanonin soji a Nijar, kuma bisa ga dukkan alamu suna son a yi musu kallon suna fada da kungiyoyin ta'addanci a yankin Sahel (Afirka da ke kudu da hamadar Sahara), amma a fili suke kare manufofin kungiyar tsaro ta NATO a yankin.
Lambar Labari: 3489643    Ranar Watsawa : 2023/08/14

Geneva (IQNA) Fiye da Musulman Rohingya 700 ne suka shigar da kara kan mahukuntan Myanmar inda suka bayyana cewa suna tauye hakkinsu.
Lambar Labari: 3489621    Ranar Watsawa : 2023/08/10

Niamey (IQNA) A bangare guda kuma juyin mulki n na Nijar ya kasance babban rashin nasara ga Faransa, wadda a tarihi ta taka muhimmiyar rawa a yankin Sahel. A daya hannun kuma, gogewar kasashe irinsu Burkina Faso na nuni da cewa da wuya sabuwar gwamnatin Nijar za ta bi tafarkin kyamar Turawan mulkin mallaka na mulkin sojan Mali da Burkina Faso.
Lambar Labari: 3489609    Ranar Watsawa : 2023/08/08

Tehran (IQNA) Tawagar Myanmar ta kai ziyara sansanonin ‘yan gudun hijirar Rohingya da ke Bangladesh a wannan makon domin tantance halin da ‘yan gudun hijira dari da suka koma Myanmar domin gudanar da aikin mayar da matukin jirgi zuwa gida.
Lambar Labari: 3488819    Ranar Watsawa : 2023/03/16

Tehran (IQNA) tsohuwar ministar harkokin wajen Sudan ta bayyana cewa, Isra'ila da Masar ne suka mara baya ga sojoji wajen yin juyin mulki a kasar.
Lambar Labari: 3486598    Ranar Watsawa : 2021/11/23

Tehran (IQNA) rahotanni sun ce wata tawagar yahudawan Isra'ila ta ziyarci kasar Sudan a cikin kwanakin da aka yi juyin mulki .
Lambar Labari: 3486507    Ranar Watsawa : 2021/11/03

Tehran (IQNA) ana ci gaba da gudanar da zanga-zangar adawa da juyin mulki n sojoji a kasar Sudan.
Lambar Labari: 3486494    Ranar Watsawa : 2021/10/31

Tehran (IQNA) ana ci gaba da yin tir da Allawadai da juyin mulki n da sojoji suka yia kasar Sudan.
Lambar Labari: 3486477    Ranar Watsawa : 2021/10/26

Tehran (IQNA) tun bayan juyin mulki n da sojoji suka jagoranta a kasar Myanmar, ana ci gaba da gudanar da zanga-zangar kin amincewa da wannan juyin mulki .
Lambar Labari: 3485707    Ranar Watsawa : 2021/03/03

Majiyoyin tsaro a kasar Masar sun sanar da kashe ‘yan ta’adda 12 a yankin Jiza na kasar .
Lambar Labari: 3483660    Ranar Watsawa : 2019/05/20